Da Dumi-Dumi

Labarai

 • Ni ba zan dannu ba a bangaren waka -Abubakar Sani


  Abubakar Sani wanda ya shahara a fagen waka cikin masana'antar fina-finai ta Kannywood, domin kuwa ya na cikin mawakan da harkar fim ba za ta taba mantawa da shi ba, saboda kusan a baya muryar sa ce ta sayar da dama cikin fina-finan da su ka shahara

Sharhin Finafinai

 • Sharhin Fim Din WAKILI

  Yan wasa: Ali Nuhu, Falalu Dorayi, Aminu Momoh, Garzali Miko, Umar Gombe, Rabiu Daushe, Sulaiman Bosho, Tijjani Asase, Hadiza Gabon, Aisha Tsamiya, Hannatu Bashir da sauransu

  Fim din Wakili labari ne na gaskiya wanda ake kokarin bayyana wata mummunar al’ada da tad ade tana ci wa al’umma tuwo a kwarya ata yin mulkin mallaka da wasu shugabanni ke yin a tursasawa mabiya

Ra'ayoyi

 • Hadiza Gabon: Alheri Muke So Ko Sharri?

  Kwararren mai daukar hoto Mohammed Maikatanga ya dauko hoton wata budurwa mai suna Rahama, wacce a baho ake yawo da ita ana nema mata taimako saboda lalurar nakasta da aka haife ta da shi